E-Shock You – Mr Peculiar MP3 AND LYRICS
E-Shock You – Mr Peculiar MP3 AND LYRICS
Gospel singer Mr Peculiar releases new song “E-Shock You.”
This song is of thanks giving, appreciating God for those things we term little things that the Lord has done for us and the things
Listen and share thoughts below.
DOWNLOAD MUSIC HERE
Lyrics – E-Shock You By Mr Peculiar
Ga amfani da mun Samu a cikin jeji
Ga rake masara da shinkafa
Ga doya ma mun tona mun kawo
Ga dankali araha da Kuma gwaza
Ga shanu Muna kiwo da awaki
Verse
Lord I give you my harvest and praise
For you have done me well
In the land of the living
You have taken my hunger and shame
So everything I have
I dedicate it unto you
Chorus
Ga amfani da mun Samu a cikin jeji
Ga rake masara da shinkafa
Ga doya ma mun tona mun kawo
Ga dankali araha da Kuma gwaza
Ga shanu Muna kiwo da awaki
(2x)
Verse
Lord I give you my harvest and praise
For you have done me well
In the land of the living
You have taken my hunger and shame
So everything I have
I dedicate it unto you
Chorus
Ga amfani da mun Samu a cikin jeji
Ga rake masara da shinkafa
Ga doya ma mun tona mun kawo
Ga dankali araha da Kuma gwaza
Ga shanu Muna kiwo da awaki
(2x)
2nd Chorus
Allah Muna Maka Godiya
Ya Allah Ka Kara albarkan Ka
(2x)
Ya Allah ka Kara albarkan Ka (2x)
Ya Allah ka Kara albarkan Ka (2x)
Toh! A taka rawa
A taka rawa toh
If you love the Lord say eeeey (Echo) (2x)
If you love the Lord say Eheeey! (Echo)
If you love the Lord say Jesus! (Echo)
Say Jesus is my savior (Echo) (2x)
E Shock you (E Shock me) (2x)
Jesus is my healer ( Echo) (2x)
E Shock you (E Shock me) (2x)
E Shock you (E Shock me) (2x)
Toh! Mu tapa (Muna da tapawa)
Mu tapa (Muna da tapawa)
Mu tapa (Muna da tapawa)
Mu motsa (Muna da motsawa)
Mu motsa (Muna da motsawa)
Mu tapa (Muna da tapawa)
Mu tapa (Muna da tapawa)
Mu motsa (Muna da motsawa)
Ga amfani da mun Samu a cikin jeji
Ga rake masara da shinkafa
Ga doya ma mun tona mun kawo
Ga dankali araha da Kuma gwaza
Ga shanu Muna kiwo da awaki
(2x)